<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yesu, Ina Roƙonka, Ina Neman Cetonka LW241</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu, ina roƙonka, ina neman cetonka,
 Ceto daga zunubi, Yesu mai alheri.

[V2]
 2) Yesu, ina roƙonka, ina neman nasara,
 Bisa mugun halina, Yesu Almasihu.

[V3]
 3) Yesu, ina yin addu'a, ina roƙon halinka,
 Halinka mai. tsarki, Yesu marar laifi.
 4) Yesu, ina roƙonka, ina neman hutawa, Hutawa da kayana, Yesu mai nasiha.

[V4]
 5) Yesu, ina yin addu'a, ina ncman mutuwa,
 Mutuwa ga duniya, Yesu Masoyina.

[V5]
 6) Yesu, marmarina ne, fuskarka in duba dai,
 Zauna cikin haskenka, Yesu Mai Cetona.</lyrics>
<hymn_number>241</hymn_number>
</song>